News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yadda Wasu Ƴan Ɗaukar Amarya Tare Da Direbansu Suka Rasu A Hadarin Mota.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yadda Wasu Ƴan Ɗaukar Amarya Tare Da Direbansu Suka Rasu A Hadarin Mota.

Wasu Mata Shida Ƴan Ɗaukar Amarya Tareda Direbansu Sun Rasu A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí

Kamar yadda kuke sudai wadannan mata sun fita da nufin zuwa dauko amarya daga sokoto izuwa arugungu.

Inda suka hadu da iftila’in hadarin mota a hanya, wanda yai sanadiyar rasa rayukan su.

Sudai wadannan mata gaba daya yan dangi daya ne, kuma wannan rasuwa ta tayar da hankula matuka.

Anan muke addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikan su Ya Gafarta Musu Amin,

Allah Ya Jíkansú. Amìn سامحهم الله

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button