News

Innalillahi.. Yadda Yan Bindiga Suka Matsa Da Yiwa Matan Aure Da Kana Nan Yara Fyade A Jihar katsina

Innalillahi.. Yadda Yan Bindiga Suka Matsa Da Yiwa Matan Aure Da Kana Nan Yara Fyade A Jihar katsina

Wasu Rahotanni Na Cewa, Wasu gungun yan bindiga sun matsa da yiwa matan aure da yayansu mata fyade a jihar katsina.

Wannan Abu Dai Ba Karamin Abin Takaici Bane, Ganin Yadda Yan Bindiga Suke Cin Karen Su Ba Babbaka A Jahar Katsina.

Tare Da Sacewa Gami Da Yin Fyade Ga Matan Aure Da Kana Nan Yara, Tare Da Neman Kudin Fansa.

Bayan kashe mutane musamman mata da yara tareda sace su yanzu yan yan bindigar sun fito da wata mummunar ta’ada tayiwa matan aure fyade. Wasu lokutan harda mata kananan yara.

Dadin abun takaicinma shine yadda magidanci yana gida za’a zo ace ya bada matarshi da yayansu mata, yana ji yana gani za’a tafi dasu a kuma yi musu fyade.

Anan Muke Addu’ar Allah Ya Kawo Mana Karshen Wannan Bala’i Ya Bamu Shugabanni Nagari Ya Zaunar Da Kasar Mu Lafiya Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button