Politics

BIDIYO: Tsananin Soyayyarsa ga Jami’yyar NNPP Bafulatani ya Sakawa Dabbobinsa igiya a Wuya dauke da hotunan Rabi’u Kwankwaso

Tsananin Soyayyarsa ga Jami’yyar NNPP Bafulatani ya Sakawa Dabbobinsa igiya a Wuya dauke da hotunan Rabi’u Kwankwaso.

Wani Bafullatani Dan Gani Kashenin Jam’iyyar NNPP Yasa Shi Sawa Dabbobinsa Hoton Dan Takarar Shguban Kasa A Karkashin Jam’iyyar Sanata Rabi’u Kwankwaso.

Acewar Bafullatin Babu Wani Wanda Yafi Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Cancantar Zama Shugaban Kasa A Wannan Shekarar.

Kasancewar Shine Kadai Ya Rage Matashi Mai Jini A Jika Dakuma Kishin Yankin Arewa, Kuma Yana Kyautata Zaton Zau Kawo Karshen Rashin Zaman Lafiya A Kasa.

Wannan Bafullatani Yace Ko Da Jini Ake Zabe Zai Iya Yanka Jinin Sa Ya Zabi Kwankwaso.

Yakuma Baiyana Cewa Ba Iya Shi Kadai Da Iyalinsa Ba, Ya Tabbata Har Dabbobinsa Ma Suna Kaunar Kwankwaso

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button