Kyautar Da Tinubu Ya Bawa Dauda Kahutu rarara ya girgiza jaruman kannywood.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Dauda kahutu rarara ya yiwa Tinubu waka Jagaba Shine gaba kamar yadda a yanzu haka wakar ta daukaka a duniya.

Mutane da yawa suna magana Akan cewa bai kamata ace Dauda Kahutu rarara ya yiwa Tinubu waka ba sai kuma a yanzu haka ya bashi wata kyau ta musamman.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji irin kyautar da Dauda Kahutu rarara ya yiwa Tinubu domin a yanzu haka mutane da yawa suna magana akai.

Wannan kyaur tayi matukar girgiza mutane da yawa domin a yanzu haka kowa yayi matukar girgiza da wannan kyautar domin ba kowa yayi tinanun haka ba.

 

Click Here To Drop Your Comment