Religion

LABARI DA Ɗumi Ɗumi: An Zabi Farfesa Makari A Matsayin Limamin Ka’aba

LABARI DA Ɗumi Ɗumi: An Zabi Farfesa Makari A Matsayin Limamin Ka’aba

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Muhammad Bala Sale Wanda Aka Wallafa A Shafin Sada Zumunta Na Zuma Time Hausa Na Cewa.

LABARI DA Ɗumi Ɗumi: An Zabi Farfesa Makari A Matsayin Limamin Ka’aba

“Alhamdulillahi godiya ta tabbata ga Allah, kwamitin da ke tantance ƙarin sabbin limaman masallacin Ka’aba, da ake ɗauka a duk shekara.

Ya zaɓi baƙar fata na farko daga Afrika wato babban limamin masallacin ƙasa dake Abuja Prof. Sheikh Ibrahim Maƙari a matsayin ɗaya daga cikin Limaman masallacin harami wato Ka’aba.

Lallai wannan babban abin alfahari ne ga dukkan musulman Najeriya da Afrika baki ɗaya, shi yasa aka ce a sanar da ɗaukacin al’ummar musulmi wannan labari don kowa da kowa ya taya Sheikh Ibrahim Maƙari murnar samun wannan matsayi.

Don Allah ana buƙatar al’ummar musulmi duk wanda ya ci ƙaro da wannan labarin ya yi comments na fatan alheri ga malam sannan ya tura shi zuwa sauran groups

Don ƴan’uwa musulmi su ƙara yiwa malam murna da addu’a, muna fatan Allah yasa wannan matsayin daya samu ya amfani dukkan musulman Nijeriya

Dama Afrika dama duniya baki ɗaya ameen, kar ku manta ku tura zuwa sauran groups.” copied from safara’u

Daga Muhammad Bala Sale Wanda Aka Wallafa A Shafin Sada Zumunta Na Facebook Din Jaridar Zuma Times Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button