News

Manyan Dalilan Da Yasa Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Hana Amfani Da A Adaidaita Sahu Daga Karfe 10:00 Na Dare

Manyan Dalilan Da Yasa Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Hana Amfani Da A Adaidaita Sahu Daga Karfe 10:00 Na Dare

Gwamantin jihar kano da ke arewacin Najeriya ta bayyana dakatar da amfani da babur mai kafa uku da aka fi sani da A daidaita sahu a jihar daga karfe 10:00 na dare a fadin jihar, daga ranar Alhamis mai zuwa 20 ga watan Yulin da muke ciki.

A wata sanarwa da kwamishinan yada labaran jihar Malam Muhammad Garba ya fitar ya ce an dauki matakin ne yayin zaman majalisar tsaro ta jihar.

Ya ci gaba da cewa matakin zai taimaka wajen tabbatar da kiyaye rayuka da dukiyoyin al’iumar jihar.

Kwamishinan ya kuma yi kira ga direbobin baburan da su tabbatar da bin wannan sabuwar doka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button