Politics

BIDIYO: Rikicin Kabilanci Ya Barke Tsakanin Hausawa Da Yan Kabilar berti A Kasar Sudan.

BIDIYO: Rikicin Kabilanci Ya Barke Tsakanin Hausawa Da Yan Kabilar berti A Kasar Sudan.

Kamar Yadda Hukumomin lafiya a ƙasar Sudan suka ce, Akalla Mutum 60 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata, a wani sabon faɗa da ya ɓarke a ƙasar.

Hakazalika Rahotonni sun ce rikici tsakanin Hausawa mazauna ƙasar da kuma ‘yan ƙabilar Berti ya faro ne ranar Litinin kan rikicin mallakar filaye.

Yanzu Haka Dai An jibje dakarun soji a yankin domin kwantar da tarzomar, bayan da hukumomi suka sanya dokar hana fita cikin dare.

Jakadan Majalisar Dinkin Duniya a ƙasar ya yi kira ga mazauna yankin da su kwantar da hankulansu.

Kadai Karin Bayani Ku Saurara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button