Politics

Sabuwar Wakar Da Rarara Yaiwa Kwankwaso Da Jam’iyyar NNPP Da Yan Kwankwasiyya

Sabuwar Wakar Da Rarara Yaiwa Kwankwaso Da Jam’iyyar NNPP Da Yan Kwankwasiyya

Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Ya Waqe Kwankwaso Da Jam’iyyar Su Ta NNPP.

Kamar Yadda Zakuji Sautin Wakar A Kasa, Rarara Dai Yayi Fice Wajen Sukar Kwankwaso A Baya.

Dakuma Qungiyar Kwankwasiyya Dama Jam’iyyar PDP.

Sai Dai Wani Abu Da Ya Dauki Hankali Shine, Yadda Akaji Mawaki Kwatsam Yayi Waka Bazato Ba Tsammaani Inda Yake Wake Kwankwasiyya Da Jam’iyyar NNPP

Ga Audio Din Wakar Nan Ku Saurara

https://youtu.be/P32IH4of-uo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button