Kamar Yadda Zaku Gani Aciki Wani Dankaramin Bidiyo Da Aka Wallafa A Shafin Youtube.

Wanda Akai Bayani Game Da Jan Hankalin Da Prof. Ibrahim Maqari Yayi Game Da Batun Musulim- Musulim Ticket.

Bidiyon Dai Yayi Jan Hankali Sosai Ga Al’ummar Kasa Baki Daya, Musamman Batun Da Ya Shafi Zaman Lafiya Da Hadin Kai.

Shehin Malamin Yayi Bayani Sosai Wanda Yai Jan Hankali Dangane Da Zaben Dake Gabatowa.

Dakuma Irin Shuwagabannin Da Ya Dace Al’umma Su Zaba Domin Cigaban Rayuwa, Ilimi Dakuma Lafiya Da Tsaro.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Click Here To Drop Your Comment