News

TURƘASHI: Da Auren Talaka, Wallahi Gwara Auren Dan Giya ~Inji Fateema Umar

TURƘASHI: Da Auren Talaka, Wallahi Gwara Auren Dan Giya ~Inji Fateema Umar

Wata Baiwar Allah ta Wallafa a Shafin Tweeter Cewa, “Data Auri Dan Talaka, Gwara Ta Auri Dan Giya”, Saboda a Ganinta Idan Namiji Yanada Kudi, Duk Wata Larurarsa ba Matsala Bace

Budurwar Wadda Tasha Martani Daga Mabiyan Ta Jim Kadan Bayan Wallafar Tata.

Yayinda Wasu Ke Kallon Kalaman Nata A Matasayin Kalamai Irin Na Wadanda Basu Da Tarbiya.

Yayinda A Gefe Guda Kuma Wasu Suka Dauki Kalaman A Matsayin Wasa Da Dariya.

Sai Dai Duk Da Haka Wasu Sunja Hankalinta Da Cewa, Wadannan Kalamai Sun Saba Da Shari’ar Allah.

Ba Wannan Ne Karo Na Farko Da Ake Samun Wallafa Ta Isgili Daga Ma’abota Shafin Twitter Ba.

Lamarin Dake Haddasa Cece Kuce A Dandalin Na Twitter, Dakuma Sauran Shafukan Sada Zumuntar Zamani.

Me za kuce?

KNS Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button