News

WATA SABUWA: Idan ba’a hukunta wanda suka kashe Debora ba, zan yi ridda in fita daga Musulunci – Inji wannan matashiyar

WATA SABUWA: Idan ba’a hukunta wanda suka kashe Debora ba, zan yi ridda in fita daga Musulunci – Inji wannan matashiyar

Wata Matashiya Tayi Barazanar Ficewa Daga Addinin Musulimci Muddin Ba’a Hukunta Wadanda Suka Kashe Debora Ba.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Matashiyar Wadda Tai Iqirarin Cewar Ita Musulma Ce.

Wata matashiya bayerabiya, me suna Keffe Arinola ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta wanda suka kashe Deborah Wadda tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto ba zata fita daga musulunci.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace kisan da akawa Deborah ya sabawa koyarwar addini.

Ga Bidiyon Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button