News

Yadda Akayiwa Wani Yaro Allura Batare Da Yaci Abinci Ba Wanda Hakan Yai Sanadiyar Rasa Ransa

Yadda Akayiwa Wani Yaro Allura Batare Da Yaci Abinci Ba Wanda Hakan Yai Sanadiyar Rasa Ransa

An Yiwa Wani Yaro Allura Bai Ci Abinci Ba Wanda Hakan Ya Yi Sanadiyyar Rasa Ransa A Legas, Oktoba 06, 2022.

Wani rahoto da kafar African Examiner ta fitar ya nuna cewa an yiwa wani yaro allura bai ci abinci ba wanda sanadiyyar hakan ya rasa ransa.

Kamar yadda zaku kalli cikakken wannan rahoto, wanda muka samu daga kafar jaridar muryar amurka hausa.

Shidai wannan yaron ya gamu da ajalinsa sakamakon rashin cin Abinci kafin ayi masa Allura wanda hakan yai sanadiyar rasa ransa.

 

Sanin kowa ne cewa, mafiya yawan lokuta likitoci kan tambayi mara lafiya yaci abinci kafin suyi masa Allura?

Amma ko mai yasa wannan yaro ba’ayi masa wannan tambayar ba?? Ku kalli bidiyon dake kasa dan jin cikakken rahoton.

Ku kalli rahoton anan

https://youtu.be/CKXu77MUqEc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button