News

Yadda Kungiyar Yan Biyu Suka Gudanar Da Gagarumin Taro A Jihar Kano

Kungiyar sun gudanar da taron ne tare da tattauna yadda zasu taimaki juna dama sauran al’umma baki daya.

Kungiyar Tagwayen Kano ta gudanar da taronta na shekara-shekara. Kungiyar wadda aka kafa shekara 15 da suka ce an assasa ta ne domin taimakon tagwaye a jihar.

Ciyaman din kungiyar, Hassan Tijjani Salihu ya bayyana cewa, “wannan kungiya tasu makasudin kafata shine dan su taimaki juna.

Tare da taimakon duk wasu yan biyu da suke da wata matsala acikin su.

A zanta warmu da wata Hassana Yusuf tace “Abin da yake cimusu towo a kwarya Shine.

Yadda ake auran da Usaina a abar hasana shine babbban kalu balan da sukafi fuskanta.

tace kuma idan suka tawo a hanya ma sai kaga ana ta yimusu magana.

Hakana yana sasu suji farin ciki tare da godewa Allah bisa wannan baiwa da ya basu.

Kuma abunda yafi birgesu ma shine yadda duk inda sukaje ake kaunar su tare da saurin amsar su hannu biyu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button