News

Yanzu-Yanzu Yan Bindiga Sun Sake Kashe Karin Dalibai Guda Biyu Bayan Guda Ukun Da Suka Kashe Daga Cikin Daliban Da Suka Sace A Kaduna

Yan Bindiga Sun Sake Kashe Wasu Karin Dalibai Guda Biyu Bayan Guda Ukun Da Suka Kashe Daga Cikin daliban makarantar Green Field Da Suka Sata,

An dai tsimci gawar daliban ne a ranar litinin kamar yadda kwamishinan tsaro da lamuran yau da kullum Samuel Aruwan ya fitar.

Inda sanarwar taci gaba da cewa gwamnatin mallam nasiru elrufai tayi bakin cikin wannan mummunan aika aikan da akaiwa wadannan daliban masu neman ilimi domin samun kyakkyawar mako.

A makon da ya gabata ƴan bindigar suka kashe uku daga cikin ɗaliban waɗanda ƴan bindiga suka sace a ranar Tatalar da ta gabata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button