News

Yar Nijar tayi nasarar lashe lambar yabo a gasar Olympic Ta Duniya da akeyi a Ƙasar Tokyo.

Yar Nijar  tayi nasarar lashe lambar yabo a gasar Olympic Ta Duniya da akeyi a Ƙasar Tokyo.

Shahararriyar Yar wasan Taekwondo din mai suna TEKIATH YOUSOUF, tayi nasarar lallasa abokiyar karawarta ne mai yar Taïwan, bayan karawa da sukayi.

Yanzu Haka dai TEKIATH YOUSOUF itace ta hudu a wannan gasar ta mata a kaf fadin duniya dake gudana yanzu Haka a Tokyo.

Tabbas Wannan Abin Alfahari Ne Ga Mutanen Africa Baki Daya.

Bisa Wannan Nasara Da Wannan Baiwar Allah Ta Samo Ma Al’ummar Jamhiriyar Niger.

Dama Mutanen Africa Baki Daya, Allah Ya Taimaki Niger Da Africa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button