Religion

Katafariyar Makarantar Da Sheikh Makari Ya Samar Ta Haddar Alkur’ani Mai Girma A Zaria.

Sheikh Makari Ya Samar Da Makarantar Haddar Alkur’ani Mai Girma A Zaria.

Maulana Professor Ibrahim Ahmad Maqary Hafizahullah ya sake assasa wata makaranta mai suna Marajal Bahrain.

Academy, Zaria Musamman domin Kananan yara maza, wanda ake haddan Al-Qur’ani, ayi karatun addini da na zamani..

Kamar yadda aka sani akwai na yara mata daban mai suna Ummul Kitab Academy Kano..

DAGA shafin Mujtaba Muhammad Sani

Tabbas Wannan Babbar Damace Ga Iyaye, Wadanda Keda Burin Ganin Yaran Su Sun Haddace Al’qurani Mai Girma.

Kuma Wannan Babban Abin Farin Cikine Ga Kafatanin Al’ummar Musulmin Nigeria

Allah Ya Bawa Iyaye Damar Yin Amfani Da Wannan Dama Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button