Religion

Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji Amadi Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un

Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji Amadi Innalillahi wa inna ilaihi raju’un

Wani malamin addinin Musulunci a jihar Abia mai suna Dr. Ahmad Amadi ya sanar da cewa, ya bar addinin Musulunci inda ya koma kirista.

Kafin komawarsa Kirista, shine shugaban ƙungiyar MATO, kungiyar dake yaƙi da ta’addanci a ƙarƙashin addinin Musulunci.”

Malamin dake karamar hukumar Bende ta jihar Abia yace ya sanar da ƴan ƙungiyar da yake jagoranta cewa ya bar addinin Islama.

Ba Wannan Ne Karo Na Farko Da Ake Samun Mutanen Dake Barazana Ga Barin Addnin Ba.

Ko A Jihar Jigawa An Samu Wani Matashi Wanda Yai Barazanar Ficewa Daga Addinin.

Inda Yace Baiga Amfanin Zamansa A Addinin Ba Tun Har Yakai Shekaru 32 Baisan Mai Addinin Hake Nufi Ba.

Lamarin Da Yasa Aka Fara Zargin Cewar Matashin Dan Boko Aqeedah Ne, Ko Kuma Mai Tabin Hankali Kamar Yadda Marubucj Datti Assalafy Ya Wallafa A Shafinsa.

Sai Dai A Gefe Guda Kuma Wasu Ke Zargin Malaman Addinin Da Canza Akala Daga Wa’azin Kare Addinin Zuwa Hayaniyar Kare Qungiyoyin Da Suke Aciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button