ABIN A YABA: Sarauniyar Gusau, Hajiya Dr Lubna Muhammad Ta Gina Katafaren Masallaci Tare Da Kawata Shi.

Wani abin da ba’a saba gani ba, yaja hankalin Al’umma tare da yiwa sarauniyar Gusau Addu’a.

Ganin yadda sarauniyar ta gina wani katafarwn masallaci tare da kawata shi kuma ta badashi fisabilillahi.

Wannan abu da sarauniyar tayi ya jawo mata addu’a daga dumbin Al’ummar musulman duniya.

Ganin yadda tai wannan abin Alkhairin wanda zatai tasamun lada har Allah Ya Tashi duniya.

Da wannan muke kira ga masu hali da su daure su gina masallaci, ku kuma gina masallatan domin samun lada mara yankewa.

Click Here To Drop Your Comment