Religion

ALLAHU AKBAR: Bidiyo Ta Musulunta Tana Nadamar Rashin Musulunta Tun Tana Yarinya Saboda Ni’imar Musulunci.

ALLAHU AKBAR: Bidiyo Ta Musulunta Tana Nadamar Rashin Musulunta Tun Tana Yarinya Saboda Ni’imar Musulunci.

Wata tsohuwa mai shekara 95 ta musulunta tana nadama sakamakon
Ta ce ba ta San haka addinin musulunci yake da dadi ba da tun tana da kuruciyarta, ta shi a ciki ga shi kuma yanzu tsufa yazo mata Amma ina fatan Allah ya gafarta mini.

Tsohuwar Ta Baiyana Hakane Kwanaki Kadan Bayan Amsar Kalmar Shahadar Shiga Addinin Musulim Ci.

Inda Ta Kara Da Cewa tana amsar addinin musulimci sai taji wani sanyi tare da jin kamar an sauke mata wani kaya mai nauyi daga kanta.

Sannan ta kara da cewa da tasan haka addinin musulim ci yake da dadi, da ta dade da amsar sa tun da kuruciyar ta.

Inda Ta Shaida Cewa Addinin Musulimci Addinin Allah Ne, kuma Shine Addinin Gaskiya Da Ni’ima

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button