Religion

BIDIYO: Bidiyon Haɗuwar Ƙúngiyar Izala Da Ɗaríkar Tíjjaniyya Abin Farín Farin Cíkí Né

BIDIYO: Bidiyon Haɗuwar Ƙúngiyar Izala Da Ɗaríkar Tíjjaniyya Abin Farín Farin Cíkí Né

Hakika Wannan Bidiyo Da Zaku Kalla A Kasa Wanda ya faranta ran dubban Al’umma musamman ma ma’abota shafukan sada zumunta.

Acikin Bidiyon An Hango Sheikh Bala Lau Dakuma Sheikh Kabiru Gombe Da Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi na gaisawa cikin farin ciki da raha.

Lamarin da ya kara tabbatar da kyakkyawar Alaka da fahimta dake tsakanin bangarorin dama mabiyan su.

Wanda mutane sukai ta addu’ar zaman lafiya hadin kai tare da fahimtar juna Ga Duk Kan aal’ummar Musulmin duniya

Anan muma muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya ƙàra haɗa kan músúlmaí. Amíín Yabamu Zaman Lafiya A Kasar Mu Amin.

Ga Bidiyon Dai Ku Kalla

👇👇👇👇👇

https://youtu.be/r1UyQMcDExw

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button