Politics

BIDIYO: Da Dumi-dumi Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Umarci Yan Tijjaniya Da Ma Al’ummar Nigeria Su Zabi Atiku.

BIDIYO: Da Dumi-dumi Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Umarci Yan Tijjaniya Da Ma Al’ummar Nigeria Su Zabi Atiku.

Cikin Wani Bidiyo Dake Kasa Mai Nisan Minti Daya Da Seconds Shehin Malamin Yayi Kira

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu Na Cewa, Fitaccen Mallamin Addinin Musulimci Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Kuma Jigo A Darikar Tijjaniya Yayi Kira Ga Al’ummar Musulmi Dama Yan Nigeria Baki Daya Da Su Dangwalawa Atiku.

Shehin Malamin Ya Ce Ba A Cizon Mumini A Rami Daya, Don Haka Kada A Zabi Jam’iyar APC.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa Wanda Aka Fitar Dashi A Yammacin Yau

Inda Yace Atiku Abubakar Shine Mafita Ga Nijeriya A Yanzu Da Ikon Allah, Kuma Ya Yi Kira Ga Dukkan Magoya Bayansa Su Zabi Atiku

Daga Abban Hajia
Mai taimakawa Alh Atiku Abubakar a Social Media.

Ga Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/QiPMmUqSGXE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button