Politics

Ba Asarar Kuri’a Bane Zabin Nagartacce Ko Da Ya Fadi Zabe, Asarar Kuri’a Itace Zabin Kalli Maganar Kwankwaso…

Ba Asarar Kuri’a Bane Zabin Nagartacce Ko Da Ya Fadi Zabe, Asarar Kuri’a Itace Zabin Kalli Maganar Kwankwaso…

Ba Asarar Kuri’a Bane Zabin Nagartacce Ko Da Ya Fadi Zabe, Asarar Kuri’a Itace Zabin Lalatacce Koda Ya Lashe Zabe.

Wannan Magana Dai Ba Karamin Daukar Hankali Tayi Ba Musamman Ma Ganin Yadda Akayita Cike Da Hikima.

Ba Abakin Kwankwaso Kadai Aka Taba Jin Magana Irin Wannan Ba, Ansha Jiyo Malaman Addini Na Cewa.

Ku Zabi Mutumin Kirki Kuma Nagartacce Wanda Ko A Ranar Lahira Zaku Bada Hujjar Ku Na Zabin Da Kukai.

Tabbas Wannan Magana Haka Take, Ku Karba Kuci In Sun Baku Sannan Ku Zabi Na Allah Wadanda Suka Cancanta.

Karku Kuskura Ayi Amfani Da Kudi A Yaudare Ku Ku Zabi Wanda Zai Jefaku A Hallaka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button