Religion

BIDIYO: Na Rantse Da Allah Duk Wanda Ya Zagi Annabi A Gabana Sai Na Kashe She- Sarki Waka

Na Rantse Da Allah Duk Wanda Ya Zagi Annabi A Gabana Sai Na Kashe She- Sarki Waka

Fitaccen mawaki naziru sarkin waka ya fusata kan kalaman batanci ga annabi.

Kamar yadda mawakin ya wallafa a shafinsa na sada zumunta tare da cin Alwashi.

Cikin wani bidiyo da zaku kalla a kasa, naziru ya baiyana cewa.

Duk wanda zai zagi Annabi to yayi a zuciyarsa, amma na rantse da wanda raina ke hannunsa du wanda ya zagi Annabi in na hadu dashi sai na aikatamasa abunda aka aikatawa wannan banzar.. in mun kyalesu hukuntasu ake? I ❤️ MUHAMMADU RASULILLAHI S.A.W More than my life😭😭😭

Mawaki naziru sarkin waka yasha fitowa tare da maida raddi musamman ma akan abubuwan da suka shafi addini.

Gadai bidiyon ku kalla

https://youtu.be/b39vfppzJks

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button