Politics

BIDIYO: Za’a Rushe Gidan Mawaki Rarara A Jahar Kano, Matasa Sunyi Kira A Dauki Mataki Akan Mawakin

BIDIYO: Za’a Rushe Gidan Mawaki Rarara A Jahar Kano, Matasa Sunyi Kira A Dauki Mataki Akan Mawakin

Matasa A Shafukan Sada Zumunta, Na Cigaba Da Kiraye Kiraye Ga Manyan Jahar Kano Da A Takawa Mawaki Rarara Birki.

Matasan Na Ganin Mawakin Ya Raina Manyan Jahar Kama Daga Sarakuna Har Izuwa Kan Yan Siyasar Jahar Baki Daya.

Matasan Sunyi Wannan Kiraye Kirayen Ne A Dandalin Sada Zumunta, Inda Suka Bukaci Gwamnati Da Ta Takawa Mawakin Birki.

A Cikin Bidiyon Da Sukaita Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Ciki Kuwa Harda Matashiyar Nan Murja Ibrahim Kunya.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Dake Kasa, Murja Tace A Shirye Take Ta Bakunci Lahira Akan Fadin Gaskiya.

Inda Tace Wannan Mawaki Gaba Daya Abinda Yakeyi Cin Mutumci Ne Da Cin Fuska Ga Manyan Jahar Kano.

Bayan Murja Akwai Matasa Da Yawa Dake Cigaba Da Wallafe Wallafe Akan Wannan Shi Mawakin Dama Kiraye Kiraye Kan A Dauki Mataki Akan Sa

Ku Kalli Bidiyon Anan

https://youtu.be/V0dnfdgItZU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button