Religion

BIDIYO: Cikin Bidiyo Sheikh Daurawa Ya Nemi Afuwar Wadanda Ya Kasa A Wajen Neman Auren Sa Da Aka Daura Jiya.

BIDIYO: Cikin Bidiyo Sheikh Daurawa Ya Nemi Afuwar Wadanda Ya Kasa A Wajen Neman Auren Sa Da Aka Daura Jiya.

Fitaccen Malamin Addinin Musulinci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ya Nemi Afuwar Mutanen Da Ya Kasa A Wanen Neman Auren Hafizar Alqur’ani Mai Girma.

Shehin Malamin Ya Nemi Afuwar Ne Acikin Wani Bidiyo Da Ya Wallafa Na Sakon Godiya Ga Wadanda Wuka Halarci Daurin Auren Nasa.

Kamar Yadda Zaku Kalla Cikin Bidiyon Dake Qasa, Sheikh Daurawa YaRarrashi Abokan Gwabzawar Sa Wajen Neman Auren.

Ina neman afuwar waɗanda na kasa A Cewar. Sheikh Aminu Daurawa

Fitaccen malamin addinin Musluncin nan Sheikh Aminu Daurawa ya nemi afuwar waɗanda ya kasa a wajen neman auren Hafiza Haulat Amin Ishaq.

Yayin wa’azin walimar auren Malam Daurawa ya ce, ya san ya kasa manema da yawa don haka yana rarrashinsu, sai su rungumi na ma’aiki tunda Allah ya yi da shi za a yi.

Ku kalli bayanin na Malam Daurawa.

https://youtu.be/NmMUO2P4rHY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button