Religion

Rashin Lafiyar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA) Ta Tsanan Ta Ana Bukatar Addu’ar Al’ummar Musulmi

Rashin Lafiyar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA) Ta Tsanan Ta Ana Bukatar Addu’ar Al’ummar Musulmi

Fitaccen Malamin Addinin Musulimci A Nigeria Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA) Na Fama Da Matsananciyar Rashin Lafiya.

Kamar Yadda Shafin Jaridar Alfijir Hausa Ya Rawato Tare Da Wallafawa A Shafin Sada Zumunta Cewa.

Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA) yana nan kwance a halin yanzu haka ba lafiya, inda aka nema da al’umma su yi masa addu’a.”

Ko A Shekarar 2023 Shehin Malamin Ya Aike Da Sako Ga Al’ummar Musulmi Cewa.

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA Ya Bayyana Cewa Yana Bukatan Kowa Ya Yafe Masa Albarkacin Alkur’ani Mai Girma, Shima Ya Yafe Wa Kowa.

Shehin Malamin Musulunci Kuma Babban Jagoran Darikar Tijjaniyya A Duniya Ya Bayyana Hakan Ne A Birnin Tarayya Abuja A Ranar Alhamis 13/07/2023.

Allah Ya Kara Wa Maulana Sheikh Dahiru Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Annabi ﷺ. Amiin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button