Religion

Tirqashi: Yan Shi’a Sun Maka Babban Malamin Izala Sheikh Dawud Azzahiri A Kotu

Tirqashi: Yan Shi’a Sun Maka Babban Malamin Izala Sheikh Dawud Azzahiri A Kotu

Zargin musayar mata: ‘yan shi’a sun maka babban malamin izala a gaban ƙuliya.

Wata kungiya cikin kungiyoyin Shi’a wanda suka mata rijista mai suna “Aljafariyya Development Associations” kaduna da taimakon wasu mutane sun Shigar da Sheikh Dawud Azzahiri kara Kotu bisa kama shi da yi musu kazafin cewa ‘yan shi’a suna musayar mata ga junansu a cikin wani faifan bidiyon wa’azin sa kamar yadda ya furta hakan.

Mabiyan na Shia suna tuhumar malamin da yi musu ƙagen cewa suna musayar Mata a tsakanin su.

Takardar ta bayyana cewa ranar 10 ga watan Agosta me kamawa za’a fara Sauraron kara.

~ ALFIJIR HAUSA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button