Madugun darikar kwankwasiyya na Duniya kenan Yayin dayaje duba Tijjani Gandu bayan ya samu Hadarin mota.

Inda ayanzu haka yake kwance a Asibiti Yana Karbar magani.

Al Umma da dama dai sun yita addua ga Mawakin tare da fatan Allah ya bashi Lafiya bisa tsautsayin Daya sameshi .

Gadai cikaken Video ziyarar madugun dama hotunan.

Ga video:

 

Click Here To Drop Your Comment