Politics

Wata Mata Mai Ƙaramin Ƙarfi A Funtuwa Ta Bada Kyautar Filinta Don A Gina Masallaci.

Wata Mata Mai Ƙaramin Ƙarfi A Funtuwa Ta Bada Kyautar Filinta Don A Gina Masallaci.

Wata Mata Mai Ƙaramin Ƙarfi A Funtuwa Ta Bada Kyautar Filinta Don A Gina Masallaci.

Ana Neman Al’ummah Da Su Taimaka Don Gina Wani Masallaci A Garin Funtuwa…

Wata baiwar Allah tabamu kyautar Fili domin mugina masallaci a anguwar Bayan dutse Funtua, Jihar Katsina .

Nan take munfara samun taimakon bulu 50 Wata Kuma tabada sadakar siminti buhu biyu saikuma Wani shima yasa munemo agina rijiya Shima fisabilillahi.

Danhaka duk Wanda Allah Yaba Iko, kodaga inane zai iya saka sadakaturshi domin takoma sadakatur jariyarshi .

BULO, SIMINTI, YASHI, KWANO, KOFA ,KATAKO, KUSA, TAGA KOKUMA ABUN SAYE: FISABILILLAHI.

Akira waɗannan lambobin domin neman ƙarin bayani
07060937266
0802 649 8168.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button