Politics

Yadda Kwankwaso Ya Canja Min Rayuwa, Cewar Wani Matashi

Yadda Kwankwaso Ya Canja Min Rayuwa, Cewar Wani Matashi

Wani matashi dan Kwankwasiyya kuma daya dava cikin wadanda suka ci gajiyar tallafin karatu na gwamnatin tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

Ya jaddada goyon bayansa gare shi tare da godiya bisa inganta zuri’arsu da ya yi a lokacin wajen inganta iliminsa wanda yanzu ya zama madogara.

Matashin mai suna Abdulkarim ya bayyana hakanne a shafinsa na Twitter cewa, “Na gode Kwankwaso bisa sauya rayuwata da ka yi daga talauci zuwa ingantacciyar rayuwa.

Ba tare da sanin kowa ba a Kano ka tura ni karatu kasar Egypt yau ga shi ina aiki a kasar Ingila.

“Irin wadannan abubuwa su ne abin da mutanen Kano suke gani kuma suke ci gaba da godiya a gare ka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button