Politics

Ɗan Gidan Marigayi Ibro Ya Samu Kyautar Dalleliyar Mota Da Kudi Naira Dubu Hamsin a Gasar Wakar Sha’aban Sharada

Ɗan Gidan Marigayi Ibro Ya Samu Kyautar Dalleliyar Mota Da Kudi Naira Dubu Hamsin a Gasar Wakar Sha’aban Sharada

Wani rahoto da muke samu yanzu-yanzu daga masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood na cewa.

Sha’aban Sharada Ya Yi Wa Ɗan Gidan Marigayi Ibro Kyautar Sabuwar Mota Da Kudi Naira Dubu Hamsin.

Ɗan takarar Gwamnan jihar Kano na Jam’iyyar ADC Hon. Sha’aban Sharaɗa ya gwangwaje Hannafi Rabilu Musa Ibro da kyautar sabuwar mota ƙirar Honda da kuɗi naira dubu hamsin.

A rahoton da muka samu Hannafi Ibro dai ya sami kyautar ne sakamakon samun nasara a gasar waƙar Sha’aban Sharada Challenge.

Wasu daa yawa daga cikin wadanda suka shiga wannan gasa, sun sami kyautar mota.

Wasu kuma sun sami wayoyin hannu kirar iphone, dama android.

Yayin da wasu suka samu nasarar samun makudan kudade, har naira dubu dari dari 100k

Kalli Hotunan motar da aka bashi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button