Religion

ɗumi-ɗumi Cikin BIDIYO: Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Janye Kalamansa Akan Malaman Jinya.

Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Janye Kalamansa Akan Malaman Jinya.

Dr Gadon Kaya Yace Yana Cikin Malaman Addini Dake Kwadaitar Da Mata Da Su Shiga Aikin Likita.

Kuma Yanzu Haka Akwai Diyarsa Data Samu Gurbin Karatu A Aikin Likita.

Sannan Ya Kara Da Cewa, Cikin Himikar Allah Tabaraka Wata’ala In Anyi Magana, Kowa Da Yadda Yake Fahimtar Wannan Abun.

Kuma Tattaunawar Mu Dasu Ta Bada Samara, Mun Amfana Sosai Da Juna.

Ta Yadda Sunyimin Wasu Bayanai Danaji Dadin Su Wanda Bansan Dasu Ba.

Dr Gadon Kaya Yace Yana Cikin Malaman Addini Dake Kwadaitar Da Mata Da Su Shiga Aikin Likita.

Kuma Yanzu Haka Akwai Diyarsa Data Samu Gurbin Karatu A Aikin Likita.

Sannan Akwai Matarsa Datai Karatu A Makarantar Koyan Aikin Likita Da Ungozoma.

Amma A Lokaci Guda Kuma Dole Mu Fadarka Muce A Kula Da Mitumcin Aikin A Kula Da Daraja.

Daga Karshe Yace Zasu Yada A Duniya Cewa, Jahar Kano itace Kan gaba Wajen Kulawa Da Mata Masu Ciki

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button