Kwamitin Dake Sa Ido Game Da duban wata na majalisar koli ta shari’ar Musulunci a Najeriya ta sanar da cewa ganin jinjirin watan Shawwal ranar Talata, 29 ga watan Ramadana da kamar wuta Aciki.

A bayanin da kwamitin yayi Aranar Asabar a shafinta na Facebook, ya bayyana cewa an yi hasashen ko wata ya bayyana zai fito ne gabanin faduwar rana,

saboda haka ba zai yiwu a ga jaririn watan a ranar Talata a Najeriyar ba.

Sai Dai Ya Kara Da Cewa jama’ar Musulmi a fadin Najeriya zasu Iya fita Domun neman jinjirin watan saboda yin hakan ibada ne.

 

Click Here To Drop Your Comment