
Allahu Akbar: Bidiyon Prof. Maqari Ya Yiwa Nura Mustapha Waye Shaidar Son Manzon Allah S.A.W
Allahu Akbar Prof.Maqari Ya Yiwa Daraktan Mustapha Waye Shaidar Son Manzon Allah Ta Isa Shaida, A Duk Inda Muka Ga Mai Son Annabi Muhammad S.A.W.

Prof. Maqari Ya Ce Duk Mai Mutunta Mana Annabi Muhammad S.A.W. Mutuntashi Muka Haka Zalika Duk Mai Girmama Mana Annabi Mana Girmamasa.
Darakta Nura Mustapha waye Ya Kafar Tarihi A Masana’antar kannywood Wanda Buba Wanda Yafi Soyoyya Manzon Allah S.A.W Ganasu Kallo Shirin Izzar So Zasu Tabbatar Da Hakan.
Tabbas Nura Mustapha Waye Yasamu Shaidar Da Akeson Musulmi Yasamu Haka.
Zalika Yasamu Shaidar Da Akeson Masoyin
Manzon Allah Yasamu Daga Abokan Sana’arsa Makotansa Dakuma Yan Uwansa.
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.