Religion

CIKIN BIDIYO: Anyi Kira Ga Sheikh Abdallah Gadon Kaya Da Ya Gaggauta Janye Kalaman Batancin Da Yai Akan Ma’aikatan Jinya

Anyi Kira Ga Sheikh Abdallah Gadon Kaya Da Ya Gaggauta Janye Kalaman Batancin Da Yai Akan Ma’aikatan Jinya

Kmar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa Kafar Sadarwa Ta Jarida Radio Ta Rawaito Cewa.

Shugaban kungiyar ma’aikatan lafiya na jihar Kano Kwamared Ibrahim mai Karfi Muhammad yayi kira ga Malam Abdullahi Gadon Ƙaya.

Kan ya gaggauta janye kalaman da da yayi na cewa ”Ana zina da ma’aikatan jinya masu aikin dare”.

Kwamared ya bayyana kalaman Malamin a matsayin mummunan zargi, cin zali da mummunar kama da aka danganta ma’aikatan jinya da shi.

Ya bayyana cewa zasu dauki mataki muddin bai janye maganganun Nasa Da Yai Akan Su ba.

Kwamared Ya Kara Da Cewa Munata Kokarin tuntubarsa domin ya janye, Domin akwai matakin da zamu dauka abisa wannan.

Yacigaba da cewa, suna hakurkurtar da al’umma abisa wannan domin duk wanda keda mata ko ya A Wannan bangare Hankalinsa A Tashe Yake.

https://youtu.be/zZAhU1ytHZ8

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button