Religion

Bayan Na Amshi Addinin Musulimci Ne Sai Nayi Mafarki Da Dakin Ka’aba Yanzu Kuma Da Nazo Dakin Ka’aba Sai Naji Dadi Kamar Kar Nakoma Kasarmu Inji Wannan Baturiya

Bayan Na Amshi Addinin Musulimci Ne Sai Nayi Mafarki Da Dakin Ka’aba Yanzu Kuma Da Nazo Dakin Ka’aba Sai Naji Dadi Kamar Kar Nakoma Kasarmu Inji Wannan Baturiya

Bayan Na Amshi Addinin Musulim Ci Ne, Sai Nayi Mafarki Da Dakin Ka’aba Yanzu Kuma Gani A Dakin Ka’aba Inji Wannan Baturiyar.

Wata Baturiya Da Ta Amshi Addinin Musulimci, Ta Bayyana Yadda Taji Dadi Da Taje Bautar Allah A Dakin Ka’aba.

Baturiyar Ta Bayyana Cewa, Abu Na Farko Da Ta Fara Yin Mafarki Dashi Bayan Shigar Addinin Musulimci Shine Dakin Ka’aba.

Hakan Tasa Ta Dauki Burinta Gaba Daya Tasa Akan Tanaso Kafin Ta Rasu Allah Ya Bata Ikon Zuwa Dakin Ka’aba Domin Yin Bauta.

Bayan Allah Ya Amshi Addu’arta Ya Cika Mata Burinta, Sai Ta Fashe Da Kuka Ta Daga Hannu Tayi Godiya Tare Da Nuna Jin Dadinta Ga Allah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button