Religion

BIDIYO: Ɗan wasan Arsenal ɗan asalin ƙasar Ghana, Thomas Partey ya karɓi addinin Musulunci

Ɗan wasan Arsenal ɗan asalin ƙasar Ghana, Thomas Partey ya karɓi addinin Musulunci. Alhamdulillah!

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Na Cewa, Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kasar Ghana.

Wanda Ke Taka Leda A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal, Wato Thomas Partey Ya Amshi Addinin Musulimci.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Nan. Dan Wasan Ya Baiyana Cewa, Da Ya Karbi Kalmar Shahada Sai Yaji Sanyi A Ransa.

Sannan Ya Kara Da Cewa, Yanzu Ne Nasan Nafara Rayuwa Da Nutsuwa Saboda Zan Kasance Cikin Masu Biyayyar Allah.

Mutane Da Yawa Sunyiwa Dan Wasan Fatan Alkhairi Tare Da Addu’ar Allah Ya Tabbatar Da Duga Dugan Mu A Acikin Addinin

Ɗan wasan Arsenal ɗan asalin ƙasar Ghana, Thomas Partey ya karɓi addinin Musulunci. Alhamdulillah! ❤️❤❤

Ku Kalli Wannan Bidiyo Dan Karin Bayani

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button