Religion

BIDIYO: Da aka harbe ni sai da idona ya fita, ni da kaina na ɗauko idon na mayar na matse

“Da aka harbe ni sai da idona ya fita, ni da kaina na ɗauko idon na mayar na matse…”

Cikin wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, sheikh zazzaki yayi bayanin abinda ya faru dashi a zaria.

Shehim malamin ya baiyana cewa, har saida idonsa ya goce zuwa wani bangaren.

Amma ya saka hannunsa ya dawo dashi, tare da tarbo jinin dake fita daga fuskaraa ya sake shafe fuskarsa da shi.

Kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon da zamu wallafa muku, malamin ya baiyana hakan ne ga dalibansa.

Wandaa kuma yasan da ana nadar wannan bidiyon domin baiyana shi ga duniya.

Bayan yaduwar bidiyon a shafukan sada zumunta ne, mutane sukai ta baiyana ra’ayoyin su akai.

Inda wasu suka shiga tamtama da shakku game da batum malamin, yayin da wasu kuma sukai na’am

Gadai bidiyon ku kalla

https://youtu.be/NH32wG2syrM

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button