Religion

BIDIYO: Dadumi-dumi Yan Hisbah Sun Chafke Wadda Ta Kalubalanci Kalaman Daurawa

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Jahar Kano Na Cewa,

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Dake Ciki, Jami’an Hisbah A Kano Sun Damqe Jarumar Nan Da Ta Kalubalanci Kalaman Sheikh Ibrahim Daurawa.

Kamar Yadda Jaridar Rariya Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumuntar Facebook Cewa.

YANZU-YANZU: Kungiyar Hisba A Jihar Kano, Ta Umarci Nafisa Ishak Data Mika Kanta Zuwa Ga Hukumar, Tun Kafin Ta Cafke Ta.

DAGA Muhammad Kwairi Waziri

Haka Zalika Zakuga Wani Bidiyo A Kasa Wanda Ke Tabbatar Da Cewa Hukumar Hisbah Ta Damqe Jarumar.

Jarumar Dai Ta Wallafa Wani Bidiyo A Shafinta Na Tiktok Wanda A Shine Ta Kalubalanci Malamin.

Kan Kalamansa Na Cewa Mafi Muni A Jikin Mace Shine Gabanta, In Tabude Bazakaso Ka Sake Gani Ba,

Wannan Kalamai Na Shehin Malamin Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta Musamman Ma Shafin Tiktok Wanda Anan Ne Ta Maida Martaninta Ga Malamin.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/uZEe1JSwW8c

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button