Religion

BIDIYO: Yanzu-Yanzu Sakon Gaggawa Daga Sheikh Isa Ali Pantami Ga Al’umma Baki Daya

Sako Mai Mahimmanci Ga Al’ummar Musulmi Baki Daya Daga Sheikh Isa Ali Pantami

A satin Da Ya Gabata Ne Aka Tashi Da Wani Cece Kuce, Kan Batun Da Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yayi Na Batun cewa mafi muni a jikin mace shine Gaban ta.

Lamarin dai Ya Tada Kura Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta Irin Su Tiktok Facebook Da Dai Sauran Su.

Lamarin da Yasa Harma Wata Jaruma Ta Fusata Tare Da Chashewa Shehin Malamin A Shafin Ta Na Tiktok.

Hakan tasa mutane Da dama Fitowa Tare Da Yi Mata Raddi Kala Kala Wasu Na Goyan Bayanta Wasu Kuma Na Chashe Mata.

Ciki Kuwa Harda Malamai Da Dalibai Dama Yan Uwan Sana’arta Ta Fim Acikin Masu Yima Ta Raddi.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Nan, Shikuma A Nasa Bangaren Sheikh Dr. Isa Ali Pantami Sakon Sa Na Neman Tuba Ne Ga Allah.

Cikin Wani Sako Da Shehin Malamin Aiko Ga Al’ummar Musulmi ya Bukaci Da Su Maida Hankali Acikin Sabon Watan Nan.

Inda Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Cewa, Maraba da Zuwan Watan Sha’aban
Allah Ubangiji ya Karbi ibadun mu!

Sannan Ya Cigaba Da Aika Sakonsa Acikin Wannan Bidiyo Kamar Haka.

Kushiga Nan Ku Kalli Bidiyon

https://youtu.be/GwjV76Euh9s

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button