Politics

BIDIYO: Wani Matashi Ɗan Asalin Jihar Kano Ya Fara Tattaki Daga Abuja Zuwa Legas Saboda Tinubu

2023: Wani Matashi Ɗan Asalin Jihar Kano Ya Fara Tattaki Daga Abuja Zuwa Legas Saboda Tinubu

Lawal ya ce, “Ina son sadaukarwa ga matasan Najeriya ta hanyar tattaki daga Abuja zuwa Legas domin in je na roki Asiwaju Ahmed Tinubu ya tsaya takara ya zama jagoran Najeriya bayan Shugaba Buhari.”

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Nan, Matashin Ya Kara Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Dace Da Ya Shugabanci Nigeria Bayan Buhari Ya Gama Kamar Tinubu.

Wannan Babban Dalilin Ne Ma Yasaka Matashi Kasa Hakuri Tare Da Shan Alwashin.

Yin Tattaki A Kasa Tun Daga Abuja Har Lagos Domin Rokar Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Da Ya Dubi Girman Allah Da Girman Annabi Ya Fito Takarar Shugabancin Nigeria Bayan Buhari Ya Kammala Tashi Tenuwar.

Wannan Lamari Dai Ba Karamin Daukar Hankalin Alumma Yayi Ba

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button