Wani Abin Al’ajabi Da Ya Faru A Garin Saminaka, Shine Yadda Mutane Ke Ikirarin Cewa Sunga Sunan Annabi S.A.W Dana Shehu Inyas A Jikin Iccen turare.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Mutane Maza Da Mata Suke Ta Shafar Bishiyar Domin Neman Tabarraki.

Wannan Batu Na Ganin Shehi Ibarahim Inyass A Jikin Abubuwa Da Yawa Ya Dade Yana Daukar Hankali.

Tare Da Janyo Cece Kuce A Duk Lokacin Da Mabiya Darikar Sukace Sun Gani.

Yayinda Wasu Ke Gasgatawa A Gefe Guda Kuma Wasu Ke Musanta Hakan

A Yauma Dai Ga Wani Bidiyo Da Aka Waallafa Tare Da Ayyana Cewa Anga Sunan Fiyayyen Halitta Annabi S.A.W Da Na Shehu Ibrahim Inyass

Gadai Bidiyon Anan Ku Kalla

Click Here To Drop Your Comment