Politics

BIDIYO: ‘Yan bindiga sun bude wuta kan ayarin motocin dan takarar Shugaban kasan Najeriya Alh. Atiku Abubakar a birnin Maiduguri.

BIDIYO: ‘Yan bindiga sun bude wuta kan ayarin motocin dan takarar Shugaban kasan Najeriya Alh. Atiku Abubakar a birnin Maiduguri.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Na Cewa.

‘Yan bindiga sun bude wuta kan ayarin motocin dan takarar Shugaban kasan Najeriya Alh. Atiku Abubakar a birnin Maiduguri.

Tuni bangaren Atikun suka zargi jam’iyya mai mulki a jihar Borno da yunkurin hana su yakin neman zabe.

Kuma Har Yanzu Babu Wani Rahoto Dangane Da Rasa Rai Ko Jikkata Da Aka Samu Daga Tawagar Dan Takarar.

Sai dai gwamnatin Jahar Ta Borno ba ta yi martanin Dangane Da Batun ba Har Yanzu tukuna.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/1AO5xS7fcoc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button