Religion

BIDIYO: Yan Tiktok Mata Sunyiwa Sheikh Daurawa Tatas Kan Kalaman Da Yai Akan Gaban Mace

BIDIYO: Yan Tiktok Mata Na Cigaba Da Yin Allah Wadai Da Kalaman Sheikh Daurawa Akan Gaban Su.

Wani Batu Da Ya Dau Hankulan Mata A Dandalin Tiktok Tare Da Fusata Su Shine.

Ganin Wani Guntun Bidiyon Sheikh Mallam Ibrahim Daurawa, Dake Cewa Abu Mafi Muni Da Wari Shine Gaban Mace.

Lamarin Da Ya Haifar Da Cece Kuce A Dandalin Na Tiktok Inda Mutane Suka Shiga Baiyana Ra’ayin Su Akai.

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon Dake Kasa, Inda Wata Budurwa Ta Wallafa Wani Bidiyo Sannan Take Cewa.

Malamin Yaji Tsoron Allah Ya Tuna Cewa Fa, Shima Fa Macece Ta Haife Shi.

Yanzu Ya Zaiji Idan Aka Kunna Wannan Bidiyon A Gaban Mahaifiyar Sa?

Sannan Ta Cigaba Da Cewa, A Matsayin Su Na Malamai Da Yakamata Su Kare Mutumcin Su Sune Suke Zubar Da Mutumcin Matan.

Sannan Sunfi Kowa Zaqewa A Tara Mata A Gidajen Su,.

Mutane Da Yawa sunyi Mata Martani, Inda Tasha Yabo Daga Wasu Bangarorin, Yayinda A Gefe Guda Tasha Suka Daga Wasu Mutanen

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/SwGLmNvjDRc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button