Religion

Duk Da Cewa Ni Kirista Ne Amma Ina Sane Da Matsayin Annabi Muhammadu SAW A Wajen Musulmai, Cewar Fasto Yohanna Buru

Duk Da Cewa Ni Kirista Ne Amma Ina Sane Da Matsayin Annabi Muhammadu SAW A Wajen Musulmai, Cewar Fasto Yohanna Buru

Fasto Buru ya kara da cewa ba kowane Kirista ba ne ya san da matsayin Annabi Muhammad a duniyar Musulmai. Don haka ina mai neman Afuwan a wajen al’ummar Musulmai kan lamarin Deborah Samuel.

Hakika Deborah Ta Aikatawa Musulmai Babban Laifin Da Basa Iya Yafewa Duk Wanda Ya Aikata Musu.

Lamarin Annabi A Wajen Musulmai Lamarine Da Zasu Iya Sadaukar Da Rayukan su Akansa Dan Yin Fansa A Gare Shi A Cewar Sa.

Fasto Buru ya kara da cewa ba kowane Kirista ba ne ya san da matsayin Annabi Muhammad a duniyar Musulmai. Don haka ina mai neman Afuwan a wajen al’ummar Musulmai kan lamarin Deborah Samuel.

Ubangiji Allah Ya Karawa Annabi Daraja.Yakuma Kare Marta Da Kimarsa Ameen Summa Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button