Religion

DUK MAI RAI MAMACI NE: Wanda Ake Tona Kabarin Wasu Da Shi, Shi Ma An Tona Na Shi

DUK MAI RAI MAMACI NE: Wanda Ake Tona Kabarin Wasu Da Shi, Shi Ma An Tona Na Shi

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un, Kamar Yadda Kuke Gani Wannan Bawan Allah Ya Dade Yana Hidima A Makarbata.

Inda Ya Kasance Bashida Wani Aiki Sai Hidima Saboda Allah A Makarbata, Wajen Haka Rami Dakuma Binnewa.

Shima Allah Ubangiji Ya Amshi Rayuwar Sa, Kuma Tuni Akai Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulimci Ya Tanada.

Sanin Kowane Cewa Bakowa Bane, Zai Iya Hakura Da Neman Kudi Ko Abin Duniya Ya Tsaya A Makabarta Domin Aikin Mamata.

Wannan Matashi Dai Ya Shafe Shekara Da Shekaru Wajen Yin Wannan Aiki Batare Gahiyawa Ba.

Har Izuwa Ranar Mahaliccinsa Ya Karbi Abinsa, Ubangiji Allah Ya Jikansa Yaimai Rahama Amin.

Karin Bayani 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button