Religion

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Al’ummar Musulmi A Garin Suleja Sun Wayì Garí Da Rashín Dáttawa Gúda Úkú

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Al’ummar Musulmi A Garin Suleja Sun Wayì Garí Da Rashín Dáttawa Gúda Úkú

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu Na Cewa, anyi babban rashi a garin suleja dake birnin tarayya Abuja.

Al’ummar Garin Suleja Sun Wayì Garí Da Rashín Dáttawa Gúda Úkú Dake Birnin Tarayya Abuja

Mamatan sun hada da Alhassan Abubakar (Nagya), Alhaji Ibrahim Baba (Aljannu) da Alhaji Nda Aliyu Abubakar Shugaban kungiyar Iz@la na garin Suleja dake jihar Neja.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya yafe masu dukkan kura-kuransu. Ya gafarta musu.

Ubangiji Allah Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Ima, Da Kalmar Shahada Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button