Religion

Masha Allah` Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 104 Yake Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Yanzu…..

Masha Allah` Bidiyon Yadda Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 104 Yake Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Yanzu…..

Allahu Akbar` Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 103 A Doron Duniya Yana Karanta Alqur’ani Mai Girma Duda Tsufan Wannan Bawan Allah.

Masha Allah Duda Tsufan Dayayi Amma Hakan Baisa Ya Daina Karanta Alqur’ani Mai Girma Ba Kunga Kuwa Sai dai Muce Alhamdulillah Domin Kuwa Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki.

Saboda A Wannan Lokaci Zaku’ga Mutun Ma Baya Kai’wa Shekaru 70 Zuwa 80 Zaku’ga Yafara Daina Iya Wasu Abu’buwan Sai dai amai.

Amma Shi’kuma Wannan Tsoho Zaku’ga Ma Allah Yabasa Ikon Karanta Alqur’ani Mai Girma Sannan Ma Shine Yake Rike da Alqur’ani Mai Girma Alhamdulillah Dan Haka Zamusa Muku Wannan Hotuna Nasa a Cikin Wannan Rahoto Domin Kuga Zahiri.

Muna Godiya da Kasan’Cewa da’mu da Kukai a Wannan Gida Mai Albarka Gidan Labarai Na

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button