Religion

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W.

Fitacciyar Tsohuwar Jarumar Kannywood Farida Jalal Shahararriyar Jaruma wacce ta kwashe tayi Matukar tashe a Shekarun da dama da suka wuce.

Farida Jalal ta samu matsala da hukumar tace Finafinan Hausa ta jahar kano wanda har yayi Sanadiyyar korarta daga Masana’antar tare da ita da wasu sauran jarumai, daga nan kuma ba’a kara jin duriyarta ba.

Sai a shekaru biyun nan ta dawo harkar sai dai ba kamar da amma kuma a wata hira da akayi da jarumar ta bayyana cewa ta kwashe kimanin shekaru ashirin ana harkar Fim wanda kuma yanzu lokacine da Yakamata ta koma wakokin yabon Manzon Allah S.A.W.

A yanzu haka ana gayyatata majalisi, bukukuwa da wuraren daurin aure da suna kamar yadda jarumar ta bayyana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button