An tabbatar da nadin sunusi lamido sunusi na biyu a matsayin khalipa na darikar tijjaniya.

Iban baku manta ba akwanakin bane cikin watan maris din da yagaba ambata sunusi lamido na biyu a matsayin khalipan na nigeria.

Rahotanni sun bayyana cewa sheikh mahi inyass ne ya jaddada nadin nasa a kasar senegal.

Sheikh Mahi Ibrahim Inyass, babban Khalifa ne a darikar ta Tijjaniya, kuma shine ya nada Sanusi Lamido Sanusi II a matsayin Khalifan na darikar Tijjaniya a Najeriya a ranar Lahadi a kasar Senegal.

An sanar da nada tsohon sarkin kano sunusi lamido sunusi a matsayin khalifan a nigeria a taron kasa da kasa na darikar tijjaniya a sokoto.

Click Here To Drop Your Comment